✔️ BIG Launcher na bada sauƙin anfani da waya ga manya, yara, da mutane masu matsalolin ido, matsalolin motsin jiki da kanshi ko kuma waɗanda basu gani da kyau.
✔️ Marasa gan da kyau da masu matsala mai fasaha na iya amfani da dubi mai sauƙin karantawa a sauƙaƙe.
✔️ Babu tsoron yin kuskure da na rashin komai don kewaye marar damuwa
✔️ Kuma yana tare da madannin kira gaggawa wanda kan iya cecan rayuwa!
BIG Launcher -
Sabon nunin ka na gida
☎️ canza nunin mai amfani da kusan kowace wayar Android ko kwamfutar hannu tare da madannin da rubutu masu ƙarin girma.
👴 an tsara shi tare da kulawa da manya da marasa gani da kyau don samar da iyakar karantawa da amfani mai sauƙi.
👉 ana amfani da shi da taɓiawa ɗaya bayan ɗaya, yadda babu damar yin kurakurei.
🛠️ sauƙin tsarawa don dacewa da buƙatunka.
🌎 saka gajeriyar hanyar samun applications, lambobi, gidajen yanar gizo,widgets da wasu kai tsaye a nunin gida.
📺 ƙara wasu nuni da kuma samun su ta motsin yatsa ko danna madannin.
🔎 bincikar applications da bincike mai sauri ko na jerin applications ɗin kwanan nan dake a sama.
🔒 ɓoye applications ɗin da baka son amfani da domin kare masu amfani daga ɓacewa a wajan kewayawa
BIG Apps Suite
Applications masu sauƙi ga manya da masu matsalolin gani
🔹 yana dacewa da Android 10 da Android Go
🔹 samun shi kashi 100%
🔹 banbancin kala mai yawa da girman rubutu daban-daban guda uku na baka damar amfani da wayar ka ba tare da gilashi ba.
🔹 akwai ƙarin nau'in nuni masu kala da fakitin gumaka don ɗaukowa
🔹 ƙarin goyon baya na Talkback mai karanta rubutun sikrin na ba ma marasa gani damar amfani da wayar su da sauƙi kuma hankali kwance
🔹 za a iya tsara aikin duka applications da hardware kaman keyboard ko ta nunin Tecla wheelchair, na bama marasa ƙarfin jiki cikakken damar amfani da waya ba tare da taɓa sikrin ba.
🔹 yana goyon baya da Android 2.2 lo fiye da. BIG SMS na buƙatar Android 4.4 ko fiye da.
🌍 Za a iya zamun BIG Launcher a wadannan yaren: հայերէն, azərbaycan dili, বাংলা , български, 简体中文, 繁體中文, hrvatski, česky, dansk, nederlands, english, eesti, suomi, français, deutsch, ελληνικά, halshen hausa, हिन्दी, magyar, bahasa indonesia, italiano, 日本語, basa jawa 한국어, kurdî, latviešu, lietuvių, bahasa melayu, norsk, polski, português, português brasileiro, ਪੰਜਾਬੀ, română, русский, српски, srpski, slovenčina, slovenščina, español, svenska, தமிழ், తెలుగు, ภาษาไทย, türkçe, українська мова, tiếng việt,
العربية, עברית, فارسی, پن٘جابی, اُردُو