✔️ BIG Launcher na bada sauƙin anfani da waya ga manya, yara, da mutane masu matsalolin ido, matsalolin motsin jiki da kanshi ko kuma waɗanda basu gani da kyau. 
✔️ Marasa gan da kyau da masu matsala mai fasaha na iya amfani da dubi mai sauƙin karantawa a sauƙaƙe.
✔️ Babu tsoron yin kuskure da na rashin komai don kewaye marar damuwa
✔️ Kuma yana tare da madannin kira gaggawa wanda kan iya cecan rayuwa!

BIG Launcher - Sabon nunin ka na gida

☎️ canza nunin mai amfani da kusan kowace wayar Android ko kwamfutar hannu tare da madannin da rubutu masu ƙarin girma.
👴 an tsara shi tare da kulawa da manya da marasa gani da kyau don samar da iyakar karantawa da amfani mai sauƙi.
👉 ana amfani da shi da taɓiawa  ɗaya bayan ɗaya, yadda babu damar yin kurakurei.
🛠️ sauƙin tsarawa don dacewa da buƙatunka.
🌎 saka gajeriyar hanyar samun applications, lambobi, gidajen yanar gizo,widgets da wasu kai tsaye a nunin gida.
📺 ƙara wasu nuni da kuma samun su ta motsin yatsa ko danna madannin.
🔎 bincikar applications da bincike mai sauri ko na jerin applications ɗin kwanan nan dake a sama.
🔒 ɓoye applications ɗin da baka son amfani da domin kare masu amfani daga ɓacewa a wajan kewayawa 


BIG Apps Suite
Applications masu sauƙi ga manya da masu matsalolin gani


🔹 yana dacewa da Android 10 da Android Go
🔹 samun shi kashi 100%
🔹 banbancin kala mai yawa da girman rubutu daban-daban guda uku na baka damar amfani da wayar ka ba tare da gilashi ba.
🔹 akwai ƙarin nau'in nuni masu kala da fakitin gumaka don ɗaukowa
🔹 ƙarin goyon baya na Talkback mai karanta rubutun sikrin na ba ma marasa gani damar amfani da wayar su da sauƙi kuma hankali kwance
🔹 za a iya tsara aikin duka applications da hardware kaman keyboard ko ta nunin Tecla wheelchair, na bama marasa ƙarfin jiki cikakken damar amfani da waya ba tare da taɓa sikrin ba.
🔹 yana goyon baya da Android 2.2 lo fiye da. BIG SMS na buƙatar Android 4.4 ko fiye da.
Ɗauko yanzu! BIG Phone
Da sauƙin yin amfani da kira da lambobi


📞 za a iya samun ayyukan waya na ainihi (harda madanni masu ƙarin girma a wajan shigar da lambar kira) a nuni mai sauƙi.
🔎 rubutu masu ƙarin girma da guma masu kala don ya taimake ka banbancwa tsakanin abubuwa.
🧑 saurin samun lambobin da kafi so daga menu ɗaya.
🤳 ɗaukar kira mai shigowa nada sauƙigodiya ga nunin kira mai sauki.
🌎 binciki tarihin kiraye-kirare da sake kira ko amsa saƙo da sauƙi.
Ɗauko yanzu! BIG SMS
Editan saƙo da manyan rubutu


💬 manyan rubutu da kaloli daban-daban don nuna saƙonni.
✉️ amsa kowane saƙo da sauƙi tare da editan saƙo mai sauƙin amfani da.
🔔 zaɓin sanarwar saƙo a cikakken nuni  na baka damar sake kira ko amsa saƙo da sauri (babu shi a Android 10 ko fiye da)
🚫 don Allah ka san cewa ba ya goyon bayan saƙo mai hotuna.
Ɗauko yanzu! BIG Alarm
Ƙararrawa mai sauƙin gaske


🎨 banbancin kala mai yawa
🐘 manyan madanni don canza ƙararrawa
⏰ ƙararrawar lokaci ɗaya, ko mai yi kullum
😊 babu wani abu mai ruɗarwa a ciki, yana da sauƙi sosai!
Ɗauko yanzu! BIG Notifications
Saka duka sanarwar Android babba sosai


🔍 ƙarin girman sanarwa a sama
📲 yana amfani ma duka applications masu aiki  iri ɗaya.
💥 ƙarin girman sabbin sanarwa kai tsaye
👍 harda madannin sanarwa mai aiki 

Questions? Problems? See the help and tutorials here.
CNETCNET: “For anyone who's ever squinted at a smartphone screen, or just wished for an easier interface, this is (money) very well spent.”

🌍 Za a iya zamun BIG Launcher a wadannan yaren: հայերէն, azərbaycan dili, বাংলা , български, 简体中文, 繁體中文, hrvatski, česky, dansk, nederlands, english, eesti, suomi, français, deutsch, ελληνικά, halshen hausa, हिन्दी, magyar, bahasa indonesia, italiano, 日本語, basa jawa 한국어, kurdî, latviešu, lietuvių, bahasa melayu, norsk, polski, português, português brasileiro, ਪੰਜਾਬੀ, română, русский, српски, srpski, slovenčina, slovenščina, español, svenska, தமிழ், తెలుగు, ภาษาไทย, türkçe, українська мова, tiếng việt, العربية, עברית, فارسی, پن٘جابی, اُردُو

Jennifer, 32: "My mom was always afraid of technology. With BIG Launcher, she can finally use a mobile phone without a doubt. It just changed her smartphone into a simple senior phone."
Ronald, 52: "When I need to make a phone call, I don't want to swipe through the screens full of icons. Thanks to BIG Launcher my phone is simply fast and effective."