BIG Launcher application ne wanda babu kamar shi, wanda yake bada damar amfani da waya ga mutanen da basu taɓa tunanin zai yiwu a gare su ba - manya, marasa gani da kyau da mutane marasa ƙarfin jiki, masu matsalar tunani ahankali a ƙwaƙwalwa da wajan yin abubuwa. Manufarmu shine samar ma wadannan mutanen irin nuni mai sauƙi da zasu yi amfani da, saboda waya na iya zama mafi kyawon fahimtar duniyar dake zagaye dasu.
Don yiwuwar wannan, muna a kodayause neman zama abokanan aiki tare da masu yin layin wayoyi, masu siya da sayarwar wayoyi, kamfanonin kula da ayyukan gidaje da wasun su. Godiya ga irin nunin BIG Launcher mai sauƙin amfani da, kwastomomin ka na iya amfani da kaya ko sana’ar ka da sauƙi.
Kowace mafita daban ce, kuma mun shirya ma wannan. Zaka iya tsara BIG Launcher yayi dai dai buƙatun ka - daga saitin zaɓin da ya zo dashi har zuwa canza saitin gabaɗaya har sai yayi dai dai da kai a zahiri.
Italy
Vodafone branded version of BIG Launcher for the italian customers
Finland
BIG Launcher pre-installed on the Insmat branded smartphones
Australia
Special branded version of BIG Launcher for the users of Jeenee service
USA
Pre-configured BIG Launcher for the cab drivers
Czech Republic
Pre-configured BIG Launcher pre-installed on the Aligator smartphones
United Kingdom
BIG Launcher pre-installed on the Easiphone Neon smartphones
Czech Republic
Demo version of BIG Launcher pre-installed on the iGET smartphones
Poland
Special customized version of BIG Launcher for Overmax Intutab tablets
France
Pre-configured BIG Launcher pre-installed on the Ucall smartphones
Netherlands
Customized version of BIG Launcher for SimPC smartphones and tablets
Czech Republic
Pre-configured BIG Launcher pre-installed on the O2 smartphones