akwai ƙarin nau'in nuni masu kala da fakitin gumaka don ɗaukowa
Za a iya amfani da nau'in nuni da fakitin gumaka tare da babban version ɗin kwanan nan na BIG Apps Suite kawai, su ba applaications bane na zaman kansu ba.
Nau'in nuni da fakitin gumaka na jan ƙwaƙwalwar waya sosai, bamu bada shawarar amfani dasu a ƙananan wayoyi.
Domin zaka nau’in nuni a BIG Launcher, tafi zuwa Saituttuka >> Bayyana >> Zaɓi nau'in nuni.
Domin yin amfani da gumaka na dabam daga wani fikiti, tafi zuwa Saituttuka >> Tsara madanni da sikrin.
Don ƙarin bayani, duba koyarwar bidiyo ko ka karanta jagoran mai amfani da BIG Launcher.
Jeremy, 34: "A smartphone makes a bridge between the ordinary world and a legally blind person like me. BIG Launcher allows me to use it with convenience."
Michelle, 34: "Everyone around me is using a smartphone, so I bought one too. Thanks to BIG Launcher it’s even easier to use than my old dumb phone."